Zabura 114:1-7 HAUCB2020 - Bible AI

1Sa’ad da Isra’ila ya fito daga Masar,

2Yahuda ya zama wuri mai tsarki na Allah,

3Teku ya kalla ya kuma gudu,

4duwatsu suka yi tsalle kamar raguna,

5Me ya sa, ya teku, kika gudu,

6ku duwatsu, kuka yi tsalle kamar raguna,

7Ki yi rawar jiki, ya duniya, a gaban Ubangiji,

>