Zabura 116:1-18 HAUCB2020 - Bible AI

1Ina ƙaunar Ubangiji*, gama ya ji muryata;

2Domin ya juye kunnensa gare ni,

3Igiyoyin mutuwa sun shaƙe ni,

4Sai na kira ga sunan Ubangiji* na ce,

5Ubangiji* mai alheri ne da kuma mai adalci;

6Ubangiji* yana tsare masu tawali’u;

7Ka kwantar da hankali, ya raina,

8Gama kai, ya Ubangiji*, ka ceci raina daga mutuwa,

9don in iya tafiya a gaban Ubangiji*

10Na gaskata, saboda haka na ce,

11Kuma cikin rikicewana na ce,

12Yaya zan sāka wa Ubangiji*

13Zan daga kwaf na ceto

14Zan cika alkawurana ga Ubangiji*

15Abu mai daraja a gaban Ubangiji*

16Ya Ubangiji*, da gaske ni bawanka ne;

17Zan yi hadayar godiya gare ka

18Zan cika alkawurana ga Ubangiji*

e>