1Yabi Ubangiji, dukanku al’umma; ku ɗaukaka shi, dukanku mutane.
2Gama ƙaunarsa da girma take gare mu, amincin Ubangiji kuma madawwami ne har abada. Yabi Ubangiji.+ 117:2 Da Ibraniyanci Hallelu Ya