1Ka taimaka, Ubangiji*, gama masu tsoron Allah ba sa nan kuma;
2Kowa yana yi wa maƙwabcinsa ƙarya;
3Bari Ubangiji* yă yanke dukan zaƙin bakinsu
4masu cewa,
5“Saboda danniyar marasa ƙarfi da kuma nishin masu bukata,
6Kalmomin Ubangiji* kuwa ba su da kuskure,
7Ya Ubangiji*, za ka kiyaye mu lafiya