Zabura 121:1-7 HAUCB2020 - Bible AI

1Na tā da idanuna zuwa wajen tuddai,

2Taimakona zai zo daga wurin Ubangiji*,

3Ba zai bari ƙafarka tă yi santsi ba,

4tabbatacce, shi da yake tsaron Isra’ila

5Ubangiji* yana tsaronka,

6rana ba za tă buge ka cikin yini ba

7Ubangiji* zai kiyaye ka daga dukan masifa,

>