1Na tā da idanuna gare ka,
2Kamar yadda idanun bayi suna duban hannun maigidansu,
3Ka yi mana jinƙai, ya Ubangiji*, ka yi mana jinƙai,