1Da ba don Ubangiji* ya kasance a gefenmu ba,
2da ba don Ubangiji* ya kasance a gefenmu ba
3sa’ad da fushinsu ya ƙuna a kanmu,
4da rigyawa ta kwashe mu,
5Da ruwa mai hauka
6Yabo ya tabbata ga Ubangiji*,
7Mun tsira kamar tsuntsu