1Waɗanda suke dogara ga Ubangiji* suna kama da Dutsen Sihiyona,
2Kamar duwatsun da sun kewaye Urushalima,
3Sandar mulkin mugaye ba zai ci gaba da kasance
4Ka yi alheri, ya Ubangiji*, ga waɗanda suke nagartattu,