Zabura 126:1-5 HAUCB2020 - Bible AI

1Sa’ad da Ubangiji* ya dawo da kamammu zuwa Sihiyona,

2Bakunanmu sun cika da dariya,

3Ubangiji* ya aikata manyan abubuwa dominmu,

4Ka maido da wadatarmu, ya Ubangiji*

5Waɗanda suka yi shuka da hawaye

>