Zabura 128:1-5 HAUCB2020 - Bible AI

1Masu albarka ne dukan masu tsoron Ubangiji*,

2Za ka ci amfanin aikinka;

3Matarka za tă zama kamar kuringar inabi mai ’ya’ya

4Ta haka mai albarka yake

5Bari Ubangiji* ya albarkace ka daga Sihiyona

>