Zabura 129:1-7 HAUCB2020 - Bible AI

1Sun yi mini danniya ƙwarai tun ina ƙarami,

2sun yi mini danniya ƙwarai tun ina ƙarami,

3Manoma sun nome bayana

4Amma Ubangiji* mai adalci ne;

5Bari dukan waɗanda suke ƙin Sihiyona

6Bari su zama kamar ciyawa a kan rufi,

7da ita mai girbi ba ya iya cika hannuwansa,

>