Zabura 13:1-5 HAUCB2020 - Bible AI

1Har yaushe, ya Ubangiji*? Za ka manta da ni har abada ne?

2Har yaushe zan yi kokawa da tunanina

3Ka dube ni ka amsa mini, ya Ubangiji* Allahna.

4abokin gābana zai ce, “Na sha ƙarfinsa,”

5Amma na dogara a kan ƙaunarka marar ƙarewa;