1Daga cikin zurfafa na yi kuka gare ka, ya Ubangiji*;
2Ya Ubangiji, ka ji muryata.
3In kai, ya Ubangiji*, za ka lissafta zunubai,
4Amma tare da kai akwai gafartawa,
5Zan jira Ubangiji*, raina zai jira,
6Raina na jiran Ubangiji
7Ya Isra’ila, sa zuciya ga Ubangiji*,