Zabura 132:1-17 HAUCB2020 - Bible AI

1Ya Ubangiji*, ka tuna da Dawuda

2Ya yi rantsuwa ga Ubangiji*

3“Ba zan shiga gidana

4ba zan ba wa idanuna barci ba,

5sai na sami wuri wa Ubangiji*,

6Mun ji haka a Efrata,

7“Bari mu tafi wurin zamansa;

8ka tashi, ya Ubangiji*, ka kuma zo wurin hutunka,

9Bari a suturta firistocinka da adalci;

10Saboda Dawuda bawanka,

11Ubangiji* ya rantse wa Dawuda

12in ’ya’yanka maza za su kiyaye alkawari

13Gama Ubangiji* ya zaɓi Sihiyona,

14“Wannan shi ne wurin hutuna har abada abadin;

15zan albarkace ta da tanade-tanade masu yawa;

16Zan suturta firistocinta da ceto,

17“A nan zan sa ƙaho+ 132:17 Ƙaho a nan yana nufin wani mai ƙarfi, wato, sarki.* ya yi girma wa Dawuda

e>