1A bakin kogunan Babilon muka zauna muka yi kuka
2A can a kan rassan itatuwa
3gama a can masu kamunmu suka sa mu yi waƙoƙi,
4Yaya za mu rera waƙoƙin Ubangiji*
5In na manta da ke, ya Urushalima,
6Bari harshena yă manne wa rufin bakina
7Ka tuna, ya Ubangiji*, abin da mutanen Edom suka yi
8Ya Diyar Babilon, an ƙaddara ke zuwa hallaka,