Zabura 138:1-7 HAUCB2020 - Bible AI

1Zan yabe ka, ya Ubangiji*, da dukan zuciyata;

2Zan rusuna ta wajen haikalinka mai tsarki

3Sa’ad da na kira, ka amsa mini;

4Bari dukan sarakunan duniya su yabe ka, ya Ubangiji*,

5Bari su rera game da hanyoyin Ubangiji*,

6Ko da yake Ubangiji* yana bisa, yakan dubi kāsassu,

7Ko da na yi tafiya a tsakiyar wahala,

>