1Ka cece ni, ya Ubangiji*, daga mugaye;
2masu shirya maƙarƙashiya a zukatansu
3Suna sa harsunansu su yi kaifi kamar na maciji;
4Ka kiyaye ni, ya Ubangiji*, daga hannuwan mugaye;
5Masu girman kai sun sa mini tarko;
6Ya Ubangiji*, na ce maka, “Kai ne Allahna.”
7Ya Ubangiji* Mai Iko Duka, mai fansana mai ƙarfi,
8Kada ka biya wa mugaye bukatunsu, ya Ubangiji*;
9Bari kawunan waɗanda suka kewaye ni
10Bari garwashin wuta yă zubo a kansu;
11Kada masu ɓata suna su taɓa kahu a ƙasar;
12Na san cewa Ubangiji* ya shirya wa matalauta adalci