Zabura 141:1-9 HAUCB2020 - Bible AI

1Na yi kira gare ka, ya Ubangiji*; ka zo da sauri.

2Bari a sa addu’ata a gabanka kamar turaren ƙonawa;

3Ka sa mai tsaro a bakina, ya Ubangiji*;

4Kada ka bar zuciyata ta juya ga yin abin da yake mugu,

5Bari mutum mai adalci yă buge ni, alheri ne;

6Za a jefar da masu mulkinsu ƙasa daga ƙwanƙolin dutse,

7Za su ce, “Kamar yadda mutum kan yi huda yă tsage ƙasa,

8Amma na kafa idanuna a kanka, ya Ubangiji* Mai Iko Duka;

9Ka kiyaye ni daga tarkon da aka sa mini,

>