1Ya Ubangiji*, ka ji addu’ata,
2Kada ka gabatar da bawanka a gaban shari’a,
3Abokin gāba yana fafarata,
4Ta haka ƙarfina ya ƙare a cikina
5Na tuna da kwanakin baya
6Na buɗe hannuwana gare ka;
7Ka amsa mini da sauri, ya Ubangiji*;
8Bari safiya ta kawo mini maganar ƙaunarka marar ƙarewa,
9Ka cece ni daga abokan gābana, ya Ubangiji*,
10Ka koya mini in yi nufinka,
11Saboda sunanka, ya Ubangiji*, ka kiyaye raina;