1Yabo ya tabbata ga Ubangiji* dutsena,
2Shi ne Allah mai ƙaunata da kuma kagarata,
3Ya Ubangiji*, wane ne mutum da ka kula da shi,
4Mutum yana kama da numfashi;
5Ka tsage sammanka, ya Ubangiji*, ka sauko;
6Ka aiko da walƙiya ka watsar da abokan gāba;
7Ka miƙa hannunka daga bisa;
8waɗanda bakunansu sun cika da ƙarya,
9Zan rera sabuwar waƙa gare ka, ya Allah;
10ga Wannan wanda yake ba wa sarakuna nasara,
11Ka cece ni ka kuma kuɓutar da ni
12Ta haka ’ya’yanmu maza a ƙuruciyarsu
13Rumbunanmu za su cika
14shanunmu za su ja kaya masu nauyi.+ 144:14 Ko kuwa manyanmu za su kahu daram*