Zabura 145:1-20 HAUCB2020 - Bible AI

1Zan ɗaukaka ka, ya Allahna, Sarki;

2Kowace rana zan yabe ka

3Ubangiji* da girma yake ya kuma cancanci yabo

4Tsara guda za tă yi maganar ayyukanka ga wata tsara;

5Za su yi zancen ɗaukakarka mai daraja,

6Za su yi magana game da ikon ayyukanka masu bantsoro,

7Za su yi bikin yalwar alherinka

8Ubangiji* mai alheri da kuma tausayi,

9Ubangiji* nagari ne ga duka;

10Dukan abubuwan da ka yi za su yabe ka, ya Ubangiji*;

11Za su yi maganar ɗaukakar mulkinka

12saboda dukan mutane su san manyan ayyukanka

13Mulkinka madawwamin mulki ne,

14Ubangiji* yana riƙe da dukan waɗanda suka faɗi

15Idanun kowa yana dogara gare ka,

16Ka buɗe hannunka

17Ubangiji* mai adalci ne cikin dukan hanyoyinsa

18Ubangiji* yana kusa da kowa da ya kira gare shi,

19Yakan cika sha’awar waɗanda suke tsoronsa;

20Ubangiji* yakan lura da dukan waɗanda suke ƙaunarsa,

e>