1Yabi Ubangiji*.+ 146:1 Da Ibraniyanci Hallelu Ya; haka ma a aya 10.*
2Zan yabi Ubangiji* dukan kwanakina;
3Kada ka sa zuciyarka ga sarakuna,
4Sa’ad da numfashinsu ya rabu da su sai su koma ƙasa;
5Mai albarka ne wanda Allah na Yaƙub ne taimakonsa,
6Mahaliccin sama da ƙasa,
7Yakan biya bukatun mutanen da aka danne
8Ubangiji* yakan ba wa makafi ido,
9Ubangiji* yana tsaron baƙi