1Yabi Ubangiji*.+ 147:1 Da Ibraniyanci Hallelu Ya; haka ma a aya 20.*
2Ubangiji* ya gina Urushalima;
3Ya warkar da masu raunanar zuciya
4Ya lissafta yawan taurari
5Shugabanmu mai girma ne mai iko duka;
6Ubangiji* yana kula da masu sauƙinkai
7Rera wa Ubangiji* waƙar godiya;
8Ya rufe sararin sama da gizagizai;
9Yakan tanada wa shanu abinci
10Jin daɗinsa ba ya a ƙarfin doki,
11Ubangiji* yakan yi farin ciki a waɗanda suke tsoronsa,
12Ki ɗaukaka Ubangiji*, ya Urushalima;
13Gama yana ƙarfafa ƙyamaren ƙofofinki
14Yana ba da salama ga iyakokinki
15Yana ba da umarninsa ga duniya;
16Yana shimfiɗa ƙanƙara kamar ulu
17Yana zuba ƙanƙara kamar ƙananan duwatsu.
18Yakan aiki maganarsa ta kuwa narkar da su;
19Ya bayyana maganarsa ga Yaƙub,