Zabura 149:1-8 HAUCB2020 - Bible AI

1Yabi Ubangiji*.+ 149:1 Da Ibraniyanci Hallelu Ya; haka ma a aya 9.*

2Bari Isra’ila su yi farin ciki da Mahaliccinsu;

3Bari su yabi sunansa tare da rawa

4Gama Ubangiji* yana jin daɗin mutanensa;

5Bari tsarkaka su yi farin ciki a wannan bangirma

6Bari yabon Allah yă kasance a bakunansu

7don su ɗau fansa a kan al’ummai

8don su ɗaura sarakuna da sarƙoƙi,

>