Zabura 15:1-4 HAUCB2020 - Bible AI

1Ubangiji*, wa zai zauna cikin wuri mai tsarkinka?

2Sai wanda ba shi da laifi

3ba ya kuwa ɓata sunan wani da harshensa,

4wanda yake ƙin mugun mutum