Zabura 150:1-6 HAUCB2020 - Bible AI

1Yabi Ubangiji*.+ 150:1 Da Ibraniyanci Hallelu Ya; haka ma a aya 6.*

2Yabe shi saboda ayyukansa masu iko;

3Yabe shi da ƙarar kakaki,

4yabe shi da ganga kuna taka rawa,

5yabe shi da kuge mai ƙara,

6Bari kowane abu mai numfashi yă yabi Ubangiji*.

>