Zabura 16:1-10 HAUCB2020 - Bible AI

1Ka kiyaye ni, ya Allah,

2Na ce wa Ubangiji*, “Kai ne shugabana;

3Game da tsarkakan da suke cikin ƙasar kuwa,

4Baƙin ciki zai ƙaru wa waɗanda suke bin waɗansu alloli.

5Ubangiji*, ka ba ni rabona da kwaf ɗin na;

6Iyakoki sun fāɗo mini a wurare masu daɗi;

7Zan yabi Ubangiji*, wanda yake ba ni shawara;

8Kullum nakan sa Ubangiji* a gabana.

9Saboda haka zuciyata tana murna harshena kuma yana farin ciki;

10domin ba za ka yashe ni a kabari ba,

>