Zabura 2:1-11 HAUCB2020 - Bible AI

1Me ya sa ƙasashe suke haɗa baki

2Sarakunan duniya sun ɗauki matsayi

3Suna cewa, “Bari mu tsittsinke sarƙoƙinsu,

4Mai zama a kursiyi a sama yana dariya;

5Sa’an nan ya tsawata musu cikin fushinsa

6“Na kafa Sarkina a kan kursiyi

7Sarki ya yi shelar umarnin Ubangiji*.

8Ka tambaye ni

9Za ka yi mulkinsu da sandan ƙarfe;

10Saboda haka, ku sarakuna, ku yi wayo;

11Ku bauta wa Ubangiji* da tsoro