Zabura 20:1-8 HAUCB2020 - Bible AI

1Ubangiji* ya amsa maka sa’ad da ka yi kira cikin wahala;

2Bari yă aiko maka da taimako daga wuri mai tsarki

3Bari yă tuna da dukan sadakokinka

4Bari yă biya maka bukatan ranka

5Za mu yi sowa ta farin ciki sa’ad da ka yi nasara

6Yanzu na san cewa,

7Waɗansu sun dogara a kekunan yaƙi waɗansu kuma a dawakai,

8Za a durƙusar da su, su kuma fāɗi,