Zabura 21:1-12 HAUCB2020 - Bible AI

1Ya Ubangiji*, sarki yana farin ciki cikin ƙarfinka.

2Ka biya masa bukatar zuciyarsa

3Ka marabce shi da yalwar albarka

4Ya nemi ka ba shi rai, ka kuwa ba shi,

5Ta wurin nasarorin da ka ba shi, ɗaukakarsa mai girma ce;

6Tabbatacce ka ba shi madawwamiyar albarka

7Gama sarki ya dogara gare ka Ubangiji*

8Hannunka zai kakkama dukan abokan gābanka;

9A lokacin bayyanarka

10Za ka hallaka ’ya’yansu daga duniya,

11Ko da yake suna shirya maka mugunta

12gama za ka sa su juye bayansu

>