Zabura 24:1-9 HAUCB2020 - Bible AI

1Duniya ta Ubangiji* ce da kome da yake cikinta,

2gama ya gina ta a kan tekuna

3Wa zai iya hawan tudun Ubangiji*?

4Sai wanda yake da hannu mai tsabta da kuma tsabtar zuciya,

5Zai sami albarka daga Ubangiji*

6Irin tsaran waɗanda suke nemansa ke nan,

7Ku ɗaga kawunanku, ya ku ƙofofi;

8Wane ne wannan Sarkin ɗaukaka?

9Ku ɗaga kawunanku, ya ku ƙofofi;