Zabura 25:1-21 HAUCB2020 - Bible AI

1A gare ka Ya Ubangiji*,

2A gare ka na dogara, ya Allahna.

3Ba wanda yake sa bege a gare ka

4Ka nuna mini hanyoyinka, ya Ubangiji*,

5ka bi da ni cikin gaskiyarka ka kuma koya mini,

6Ka tuna, ya Ubangiji* da jinƙai da kuma ƙaunarka mai girma,

7Kada ka tuna da zunuban ƙuruciyata

8Ubangiji* nagari da mai adalci ne;

9Yakan bi da masu tawali’u cikin abin da yake daidai

10Dukan hanyoyin Ubangiji* ƙaunatattu ne da kuma aminci

11Saboda sunanka, ya Ubangiji*,

12To wane ne mai tsoron Ubangiji*?

13Zai ci kwanakinsa a wadace,

14Ubangiji* yakan amince da waɗanda suke tsoronsa;

15Idanuna kullum suna a kan Ubangiji*,

16Ka juye wurina ka kuma yi mini jinƙai,

17Damuwoyin zuciyata sun ninka;

18Ka dubi wahalata da kuma azabata

19Dubi yadda abokan gābana sun ƙaru

20Ka tsare raina ka kuma kuɓutar da ni;

21Bari mutunci da adalci su tsare ni,

>