Zabura 27:1-13 HAUCB2020 - Bible AI

1Ubangiji* ne haskena da cetona,

2Sa’ad da mugaye suka tasar mini

3Ko da yake mayaƙa sun kewaye ni,

4Abu guda na roƙi Ubangiji*,

5Gama a lokacin wahala,

6Sa’an nan kaina zai ɗaukaka

7Ka ji muryata sa’ad da na yi kira, ya Ubangiji*;

8Zuciyata kan faɗa game da kai, “Nemi fuskarsa!”

9Kada ka ɓoye fuskarka daga gare ni,

10Ko da mahaifina da mahaifiyata sun yashe ni,

11Ka koya mini hanyarka, ya Ubangiji*;

12Kada ka ba da ni da sha’awar maƙiyina,

13Har yanzu ina da ƙarfin gwiwa a wannan cewa

>