1A gare ka nake kira,
2Ka ji kukata ta neman jinƙai
3Kada ka ja ni tare da mugaye,
4Ka sāka musu da ayyukansu
5Da yake ba su kula da ayyukan Ubangiji*
6Yabo ya tabbata ga Ubangiji*,
7Ubangiji* shi ne ƙarfina da garkuwata;
8Ubangiji* shi ne ƙarfin mutanensa,