1Ku ba da girma ga Ubangiji*, ya ku manya,
2Ku ba da girma ga Ubangiji*, ɗaukakar da ta dace da sunansa;
3Muryar Ubangiji* tana a bisa ruwaye;
4Muryar Ubangiji* mai iko ce;
5Muryar Ubangiji* ta kakkarya itatuwan al’ul na Lebanon.
6Ya sa dutsen Lebanon ya yi ta tsalle kamar ɗan maraƙi,
7Muryar Ubangiji* ta buga
8Muryar Ubangiji* ta girgiza hamada
9Muryar Ubangiji* ta murɗa itatuwan oak+ 29:9 Ko kuwa +nd Ubangiji+nd* ya sa barewa ta haihu.*
10Ubangiji* na zaune yana sarauta a bisa rigyawa;