Zabura 30:1-11 HAUCB2020 - Bible AI

1Zan girmama ka Ya Ubangiji*,

2Ya Ubangiji* Allahna, na yi kira gare ka don taimako

3Ya Ubangiji*, ka dawo da ni daga kabari;

4Ku rera ga Ubangiji*, ku tsarkakansa;

5Gama fushinsa na ɗan lokaci ne

6Sa’ad da nake lafiya, na ce,

7Ya Ubangiji*, sa’ad da ka yi mini alheri,

8A gare ka, ya Ubangiji*, na yi kira;

9“Wace riba ce a hallakata,

10Ka ji, ya Ubangiji*, ka kuwa yi mini jinƙai;

11Ka mai da kukata ta zama rawa;

>