1A gare ka, ya Ubangiji*, na nemi mafaka;
2Ka juye kunnenka gare ni,
3Da yake kai ne dutsena da kuma kagarata,
4Ka ’yantar da ni daga tarkon da aka sa mini,
5Cikin hannuwanka na miƙa ruhuna;
6Na ƙi waɗanda suke manne wa gumakan banza;
7Zan yi murna in kuma yi farin ciki a cikin ƙaunarka,
8Ba ka ba da ni ga abokin gāba ba
9Ka yi mini jinƙai, ya Ubangiji*, gama ina cikin damuwa;
10Baƙin ciki ya rufe raina
11Saboda dukan abokan gābana,
12An manta da ni sai ka ce na mutu;
13Gama nakan ji raɗe-raɗen mutane masu yawa;
14Amma na dogara gare ka, ya Ubangiji*;
15Lokutana suna a hannuwanka;
16Bari fuskarka ta haskaka a kan bawanka;
17Kada ka bari in sha kunya, ya Ubangiji*,
18Bari a rufe leɓunan ƙarairayinsu,
19Alherinka da girma yake,
20Cikin inuwar kasancewarka ka ɓoye su
21Yabo ya tabbata ga Ubangiji*,
22Cikin tsorona na ce,
23Ku ƙaunaci Ubangiji*, dukanku tsarkakansa!