Zabura 33:1-21 HAUCB2020 - Bible AI

1Ku rera da farin ciki ga Ubangiji* ku adalai;

2Ku yabi Ubangiji* da garaya;

3Ku rera masa sabuwar waƙa;

4Gama maganar Ubangiji* daidai ne da kuma gaskiya;

5Ubangiji* yana ƙaunar adalci

6Ta wurin maganar Ubangiji* aka yi sammai,

7Ya tattara ruwan teku cikin tuluna;+ 33:7 Ko kuwa teku sai ka ce a tsibi*

8Bari dukan duniya ta ji tsoron Ubangiji*;

9Gama ya yi magana, abu ya kuwa kasance;

10Ubangiji* yakan soke shirye-shiryen al’ummai;

11Amma shirye-shiryen Ubangiji* kan tsaya daram har abada,

12Mai farin ciki ce al’ummar da Allah ne Ubangijinta*,

13Daga sama Ubangiji* ya duba

14daga mazauninsa yana lura

15shi da ya yi zukatan duka,

16Babu sarkin da ake ceto ta wurin yawan mayaƙansa;

17Dogara a kan doki don ceto banza ne;

18Amma idanun Ubangiji* suna a kan wanda yake tsoronsa,

19don yă cece su daga mutuwa

20Muna jiran Ubangiji* da bege;

21A cikinsa zukatanmu na farin ciki,

>