1Akwai magana a cikin zuciyata
2Gama a idanunsa yana ganin kansa wani abu ne
3Kalmomin bakinsa mugaye ne da kuma ruɗu;
4Ko a kan gadonsa ma yana shirya mugunta;
5Ƙaunarka, ya Ubangiji*, kan kai sammai,
6Adalcinka yana kama da manyan duwatsu,
7Ina misalin ƙaunarka marar ƙarewa!
8Suna biki a yalwar gidanka;
9Gama a gare ka akwai maɓulɓular rai
10Ka ci gaba da ƙaunarka ga waɗanda suka san ka,
11Kada ka bari ƙafar mai girman kai yă fāɗa mini,