Zabura 38:1-21 HAUCB2020 - Bible AI

1Ya Ubangiji*, kada ka tsawata mini cikin fushinka

2Gama kibiyoyinka sun soke ni,

3Saboda hasalarka babu lafiya a jikina;

4Laifofina sun mamaye ni

5Miyakuna sun ruɓe suna kuma wari

6An tanƙware ni aka kuma ƙasƙantar da ni;

7Bayana yana fama da zazzaɓi;

8Na gaji sharkaf an kuma ragargaza ni;

9Dukan bukatata tana a shimfiɗe a gabanka, ya Ubangiji;

10Zuciyata na bugu, ƙarfina kuma ya ƙare,

11Abokaina da maƙwabtana sun guje ni saboda miyakuna;

12Waɗanda suke neman raina sun sa tarkonsu,

13Ni kamar kurma ne, wanda ba ya ji,

14Na zama kamar mutumin da ba ya ji,

15Na dogara gare ka, ya Ubangiji*;

16Gama na ce, “Kada ka bar su su yi farin ciki a kaina

17Gama ina gab da fāɗuwa,

18Na furta laifina;

19Da yawa ne masu gāba da ni da ƙarfi;

20Waɗanda suke sāka alherina da mugunta,

21Ya Ubangiji*, kada ka yashe ni;

>