Zabura 39:1-12 HAUCB2020 - Bible AI

1Na ce, “Zan lura da hanyoyina

2Na yi shiru, ban ce kome ba,

3zuciyata ta ƙara zafi a cikina.

4“Nuna mini, ya Ubangiji*, ƙarshen rayuwata

5Ka sa kwanakina suka zama tafin hannu ne kawai;

6“Mutum dai shirim ne kawai yayinda yake kai da komowa.

7“Amma yanzu, ya Ubangiji, me zan nema?

8Ka cece ni daga dukan laifofina;

9Na yi shiru; ba zan buɗe bakina ba,

10Ka ɗauke bulalarka daga gare ni;

11Kakan tsawata ka kuma hore mutane saboda zunubinsu;

12“Ka ji addu’ata, ya Ubangiji*,

>