Zabura 4:1-7 HAUCB2020 - Bible AI

1Ka amsa mini sa’ad da na kira gare ka,

2Har yaushe, ya ku mutane za ku mai da ɗaukakata abin kunya?

3Ku san cewa Ubangiji* ya keɓe masu tsoron Allah wa kansa;

4Cikin fushinku kada ku yi zunubi;

5Ku miƙa hadayun da suka dace

6Yawanci suna cewa, “Wa zai yi mana alheri?”

7Ka cika zuciyata da farin ciki

Hausa Contemporary Bible™ © 2020 by Biblica, Inc.® Used by permission. All rights reserved worldwide.
/div>