Zabura 40:1-16 HAUCB2020 - Bible AI

1Na jira da haƙuri ga Ubangiji*;

2Ya ɗaga ni daga rami marar fāɗi,

3Ya sa sabuwar waƙa a bakina,

4Mai albarka ne mutumin

5Da yawa ne, ya Ubangiji* Allahna,

6Hadaya da sadaka ba ka sha’awa,

7Sa’an nan na ce, “Ga ni, na zo,

8Ina sha’awar aikata nufinka, ya Allahna;

9Na yi shelar adalcinka cikin babban taro;

10Ba na ɓoye adalcinka cikin zuciyata;

11Kada ka hana mini jinƙanka, ya Ubangiji*;

12Gama damuwoyin da suka wuce misali sun kewaye ni;

13Ka ji daɗin cetona, ya Ubangiji*;

14Bari masu neman raina

15Bari masu ce mini, “Allah yă ƙara!”

16Amma bari dukan masu nemanka

>