Zabura 41:1-12 HAUCB2020 - Bible AI

1Mai albarka ne wanda yake jin tausayin marasa ƙarfi;

2Ubangiji* zai kāre shi yă kuma kiyaye ransa;

3Ubangiji* zai ba shi ƙarfi a gadon rashin lafiyarsa

4Na ce, “Ya Ubangiji*, ka yi mini jinƙai;

5Abokan gābana suna muguwar magana a kaina cewa,

6Duk sa’ad da wani ya zo ganina,

7Dukan abokan gābana suna raɗa tare a kaina;

8“Mugun ciwo ya kama shi;

9Har abokina na kurkusa,

10Amma kai, ya Ubangiji*, ka yi mini jinƙai,

11Na sani kana jin daɗina,

12Cikin mutuncina ka riƙe ni

>