Zabura 42:1-10 HAUCB2020 - Bible AI

1Kamar yadda barewa take marmarin ruwan rafuffuka,

2Raina yana ƙishin Allah, Allah mai rai.

3Hawayena ne sun zama abincina

4Waɗannan abubuwa ne nakan tuna

5Me ya sa kake baƙin ciki, ya raina?

6Raina+ 42:6 Kaɗan a cikin rubuce-rubucen hannu na Ibraniyanci, Seftuwajin da Siriyak; yawancin rubuce-rubucen hannu na Ibraniyanci yabe shi domin taimakon cetonsa. 6 *Ya Allahna, nawa* yana baƙin ciki a cikina;

7Zurfi kan kira zurfi

8Da rana Ubangiji* yakan nuna ƙaunarsa,

9Na ce wa Allah Dutsena,

10Ƙasusuwana suna jin jiki da wahala

>