Zabura 45:1-16 HAUCB2020 - Bible AI

1Zuciyata ta cika da kyakkyawan kan magana

2Kai ne mafi kyau cikin mutane

3Ka ɗaura takobinka a gefenka, ya jarumi;

4Cikin darajarka ka hau zuwa nasara

5Bari kibiyoyinka masu tsini su huda zukatan abokan gāban sarki;

6Kursiyinka, ya Allah, zai kasance har abada abadin;

7Kana ƙaunar abin da yake daidai kana kuma ƙin mugunta;

8Dukan rigunanka suna ƙanshin turaren mur da na aloyes, da na kashiya;

9’Ya’yan sarki mata suna cikin matan da ake girmama;

10Ki saurara, ya ke diya, ki lura ku kuma kasa kunne,

11Sarki ya cika da sha’awar kyanki;

12Diyar Taya za tă zo da kyauta,

13Gimbiya tana fada, kyakkyawa ce ainun;

14Cikin riguna masu ado aka kai ta wurin sarki;

15Aka bi da su cikin farin ciki da murna;

16’Ya’yanka maza za su maye matsayin kakanninka;

>