Zabura 46:1-10 HAUCB2020 - Bible AI

1Allah ne mafakarmu da ƙarfinmu,

2Saboda haka ba za mu ji tsoro ba, ko da ƙasa ta girgiza

3ko da ruwansa suna ruri suna kumfa

4Akwai kogi mai rafuffukan da suke sa birnin Allah murna,

5Allah yana cikinta, ba za tă fāɗi ba;

6Al’ummai suna hayaniya, mulkoki sun fāɗi;

7Ubangiji* Maɗaukaki yana tare da mu;

8Zo ku ga ayyukan Ubangiji*,

9Ya sa yaƙoƙi suka yi tsit

10“Ku natsu ku kuma san cewa ni ne Allah;

>