Zabura 47:1-8 HAUCB2020 - Bible AI

1Ku tafa hannuwanku, dukanku al’ummai;

2Ubangiji* Mafi Ɗaukaka mai banmamaki ne,

3Ya rinjayi al’ummai a ƙarƙashinmu,

4Ya zaɓar mana gādonmu,

5Allah ya haura a cikin sowa ta farin ciki,

6Ku rera yabai ga Allah, ku rera yabai;

7Gama Allah shi ne Sarkin dukan duniya;

8Allah yana mulki a bisa al’ummai;