Zabura 48:1-13 HAUCB2020 - Bible AI

1Ubangiji* mai girma ne, kuma mafificin yabo,

2Kyakkyawa ce cikin tsayinta,

3Allah yana cikin fadodinta;

4Sa’ad da sarakuna suka haɗa rundunoni,

5sun gan ta suka kuwa yi mamaki;

6Rawar jiki ya kama su a can,

7Ka hallaka su kamar jiragen ruwan Tarshish

8Yadda muka ji,

9Cikin haikalinka, ya Allah,

10Kamar sunanka, ya Allah,

11Dutsen Sihiyona ya yi farin ciki,

12Yi tafiya cikin Sihiyona, ku kewaye ta,

13ku lura da katangarta da kyau,

>