Zabura 5:1-11 HAUCB2020 - Bible AI

1Ka saurare kalmomina, ya Ubangiji*,

2Ka saurare kukata na neman taimako,

3Da safe, ya Ubangiji*, ka ji muryata;

4Kai ba Allahn da yake jin daɗin mugu ba ne;

5Masu fariya ba za su iya tsaya

6Kakan hallaka masu yin ƙarya.

7Amma ni, ta wurin jinƙanka mai girma,

8Ka bi da ni, ya Ubangiji*, cikin adalcinka

9Babu ko kalma guda daga bakinsu da za a dogara da ita;

10Ka furta su masu laifi, ya Allah!

11Amma bari dukan waɗanda suke neman mafaka gare ka su yi murna;